iqna

IQNA

Sojojin Isra’ila
Tehran (IQNA) Dakarun mamaya na Isra'ila sun kutsa kai cikin masallacin Al-Aqsa tare da korar masu ibada daga cikinsa, bayan da suka far musu dahayaki mai sa hawaye da harsasai masu rai.
Lambar Labari: 3487170    Ranar Watsawa : 2022/04/15